Uncategorized

Hotunan Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Musa Macicijiya

Fatima Musa Macicijiya Tsohuwar Jaruma ce Acikin Masana’antar Shirya finafinai na Kannywood wacce ta fito acikin Film din Macicijiya Hakan Yasa Ake Kiranta da fati Musa Macicijiya

Tunda jarumar Tayi Aure ba a Kara jin Duriyar ta ba sai da ta wallafa wani hoto a dandalin Sada zumunta tare da yarinyar data haifa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button