Uncategorized
Yanzu Yanzu Kotu ta Haramta wa Ado Gwanja Yin waka
Kotu Ta Haramtawa Ado Gwanja Yin Waka Tare Da Bada Umarnin A Kamo Sh
iWata babbar kotun jihar Kano ta bada umarnin a kamo mata fitaccen mawaƙin nan Ado Isa Gwanja.
Kotun ta kuma haramta masa waka har sai Yan sanda sun kammala bincike a kansa.
Babbar kotun jiha Kano ta haramta wa Ado Isa Gwanja yin waka, zuwa taron biki tare umarnin a kamo shi.Majalisar malaman Kano ce dai ta yi karar mawakin da wasu mutane a gaban kotun saboda kalaman da su ke a wakokinsu.



