Uncategorized
Yanzu Yanzu Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Sun kama Murja Ibrahim
Wata Sabuwa Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Shaharariyar Yar TikTok Murja Ibrahim Kunya
Murja Ibrahim Kunya Tayi Kaurin Suna A dandalin Shafin TikTok Saboda irin baɗalan da take yaɗawa
Shafin Hukumar Hisbah Na Jahar Kano Sune su wallafa Labarin Kama Murja Ibrahim ɗin a shafin nasu na facebook
Dama dai a Kwanakin baya Hukumar ta hisba ta bayyana cewa tana Neman Murja Ibrahim Kunya Da Gfresh Alameen da Kuma Ummi Shakira Sabon Wani Bidiyo da Suyi
A Bidiyon dai Murja Ibrahim da Gfresh Alameen da ummi Shakira Sunyi Maganganu batsa aciki



