Uncategorized
Yanda Ayi Walimar Saukar Alqur’ani Yarinyar Hadiza Kabara
Cikin Yardar Allah Da Fallalarsa da yakema bayin na Itama Sadiya Yakubu Gwamna, ɗiyar Jarumar Kannywood Hadiza Kabara ta samu baiwar Saukar Alqur’ani Mai Girma
samu baiwar Saukar Alqur’ani Mai GirmaA Ranar Lahadi da ta gabata ne jaruma Hadiza Kabara Ta Shirya Taro na musamman a gidansu da ke anguwan Fanshekara acikin garin Kano domin Murnar Saukar Alqur’ani Yarinyar nata











