Uncategorized
Topha Samha M Inuwa Ta Kasa Hakuri Ta Fito Tama Aisha Humaira Martani Akan Ciko
A Jiya ne Shaharariyar Jarumar Kannywood Aisha Humaira Tayi Wani Magana A Shafinta Na TikTok Aka. mata Masu Yin Ciko Wanda Yanzu Ya Zama Ruwan dare A Wajen Mata Musamman Ma Jaruman Kannywood


Wannan Maganar Da Jaruma Aisha Humaira Tayi Ya Batama Wasu Jaruman Kannywood Rai India Suka Fito suka ma Jarumar Martani,
Ga Bidiyon Martanin Jaruma Samha M Inuwa



