Uncategorized
Topha Murja Ibrahim Ta Goyi bayan Aisha Humaira Akan Mata Masu Ciko
Bayan da Aisha Humaira Tayi wani Bidiyo A Shafin TikTok Bidiyon da Ya Janyo cece kuce inda Tayi Magana Akan Mata Masu Yin Ciko domin Su Maza


Tauraruwar TikTok Murja Ibrahim Ta fito Ta Bayyana Cewa Lallai Kuwa Abinda Jaruma Aisha Humaira Ta Faɗa Akan Mata Masu yin Ciko Gaskiya Ne
Ga Bidiyon Abinda Murja Ibrahim Ta fada



