Kannywood
Tirkashi Wani Rawa da Jaruma Maryam Yahaya Tayi Ya janyo cece kuce
Maryam Yahaya Tasha suka a wajen jama’a Sosai bayan da wani Bidiyon Jarumar Ya Bulla a shafin TikTok Inda a ga Jarurmar tana ta tika rawa a wajen wani Biki
Jama’a dai Sun Soki Jaruma Maryam Yahaya da sa kayan da bai dace ba Ace Yar musulma Tayi wannan shigar
Ga Bidiyon Anan 👇



