Uncategorized
Tirkashi Ashe Wannan ne Dalilin Da yasa Mai Shadda da Ali Nuhu Suka Kori Balkisu Shema Abar Ganinta A Film
BalkiSu Shema Dai A Yan Shekarun Baya Tana daga Cikin Jaruman Da Ake Yayinsu Sosai da Sosai Inda ake bata manyan finafinai Kamar Yadda akeba Maryam Yahaya da Amal Umar
Amma Kuna Kwatsam Jama’a Subar Ganin Jarumar Acikin finafinan Hausa Wanda Wasu basu san dalilin daina ganin Jarumar Acikin Kannywood ba
Ga Cikakken Bidiyon Anan



