Kannywood
Ni Wlh Nafi Son Kudi Akan Soyayya Cewar Jaruma Meenal Ahmad Nana Izzar So
Shahariyar Jarurmar Kannywood Meenal Ahmad Wacce Akafi sanin ta da Nana Izzar So acikin shirin Izzar So Ta Bayyana Cewa Ita tafi don Kuɗi Akan Soyayya
Meenal Ahmad Ta Bayyana Hakane A wani Hira da tayi da Abdul Gaya
Ga Bidiyon Anan



