Uncategorized
Nayi Nadamar Abinda d na Aikata a Baya Cewar safarau
Shaharariyar Yar Wasan Hausa Na Masanaantar Shirya finafinai na Kannywood Safeeya Yusaf Wacce Afi Saninta Safarau Kwana Casain Ta Bayyana Yin Nadamarta Akan Irin Abubuwan da tayi a Baya ita da Mr 442
Safarau Ta Bayyana Nadamar natane a hiran da tayi da jaruma Hadiza Aliyu Gabon Acikin Shirin da Hadiza Gabon din Takeyi a shafin YouTube
Sannan Kuma Jaruma Safeeya Yusaf Safarau Taba Yan Masana’antar Shirya finafinai na Kannywood Hakuri Akan Irin Cin Mutuncin da ta musu a Baya inda har ta kiransu da Yan Wahala
Ka Danna Blue dinnan don Ganin Jiran Nasu



