Uncategorized
Innalilahi Allah Yana Bintu Dadin Kowa Rasuwa
INNALILAHI WA’INNA ALAIHI RAJI’UN
BINTU DADIN KOWA TA RASU
Allah Yayi wa Jarumar da take fitowa a matsayin Bintu Acikin Shirin Dadin Kowa Rasuwa,
Jaruma Bintu Ta Rasu ne Yau Lahadi Sakamakon Rashin lafiya da ta daɗe tana Fama dashi
Muna Rokon Allah Ya sa Aljanna ne Makomarta



