Uncategorized
Hukumar Hisba ta jahar Kano ta kama ummin mama
Hakan na kunshe ne cikin wani sakon murya da mataimakin kwamandan hukumar na jiha ya aikewa manema labarai a daren Litinin Hukumar ta ce da zarar ta kammala bincike za ta gurfanar da ita a kotu.
Wannan shine Irin Bidiyon da Ummi mama take Yaɗawa





