Uncategorized
hiran Jaruma Amal Umar da Hadiza Aliyu Gabon Acikin Shirin Gabon Show
A cigaba da Shirin Da Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Take Gabatarwar A Dandalin Shafin YouTube Shirin da take Gayyato shahararru Acikin Masana’antar shirya finafinai na Kannywood Tana Tattaunawa Dasu.
A wannan karon Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Ta Gayyato Shaharariyar Jaruma Acikin Masana’antar Na Kannywood Wato Jaruma Amal Umar Inda Suka yi Doguwar Tattaunawa tare da Amal Umar
Jaruma Amal Umar Ta Bayyana Gaskiya Abinda dake Tsakanin ta Da Umar M Sharif da kuma Abinda Ya Rabata da Maryam Yahaya
Ga Bidiyon Anan



