Uncategorized
Daga Zuwa Gaishe Da Iyayenta A Daura Musu Aure Wata Yar Facebook
Wata Matashiya A Dandalin Facebook Mai Suna Maijidda Muhammad Sani Ta Bayyana cewa Daga zuwa Gaishe da iyayenta A Daura Musu Aure Da Sauranyin nata
Matashiyar Ta Roki Al’umma Da su sa musu Albarka Akan Wannan Auren nasu
jamaa Dai Sun ta sa Musu Albarka da Kuma Addu’ar Allah Ya basu Zuri’a tagari











