Uncategorized
Sabuwar wakar Auta Mg Boy Mai Suna Suna Zurfin Ciki Tare Da Jaruma Rakiya Moussa Pousi
Ga Bidiyon wakar Anan
A Yau Wasu Hotuna Sun Fara Yawo A Social Media Bayan Da Jaruma Momee Gombe Ta Wallafa su a Shafinta Na Instagram
Acikin Hotunan Anga Jaruma Momee Gombe Tayi Shiga Kamar Na Amarya Sannan kuma Jaruman Kannywood Sunje wajen Hakan Ya sa Jama’a Suka Kama Yada Labarin Cewa Jaruma Momee Gombe Tayi Aure
Magana Na Gaskiya Jaruma Momee Gombe Batayi Aure ba Wannan Auren Dan Uwanta ne Ayi Shine Take Tayashi Murna Sannan Kuma Ta Gayyato Abokanan Sana’arta Na Kannywood Su Tayata murnar Auren Dan Uwanta













