Uncategorized
Duk wanda ya zageni ban mai komai ba ban yafeba Hadiza Gabon
Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon Tayi magana akan Masu zaginta saboda tayi tiyatar rage Kiba
A yan kwanaki nan anta maganar jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon a dandalin sada zumunta kamar Facebook twitter Instagram da Tik Tok
Ga Abinda Hadiza Gabon Ta Wallafa a shafinta na Instagram






Kalli Sabuwar Wakar Auta Mg Boy





