Dalilin Da Yasa Nana Shiri Da Rarara Naziru Sarkin Waka
Naziru Sarkin Waka Da Dauda Kahutu Rarara Sune Shahararrun Mawaka A Arewacin Nigeria Da Suke ma Manyan Mutane Waka
Inda Shi Kuma Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yafi Shahara A Wajen Yima Manyan Yan Siyasa Kamar Shugaban Kasa Gwamnoni Yan Majalisa Wakoki A Arewacin Najeriya
To Sai Dai Kuma Waɗannan Shahararrun Mawaka Na Arewacin Najeriya Kwata Kwata Basa Shiri A Tsakanin Su Inda Kowa Yake Sukar Kowa Acikin su Kuma Kowa Yake Da Magoya bayansa
Acikin Shirin Da Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Take Gabatarwar A Dandalin Shafin ta Na YouTube Mai SUNA Gabon Talk Show Jaruma Hadiza Gabon Ta Sama Damar Gayyatar Naziru Sarkin Waka
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Tama Naziru Sarkin Waka Tambayoyi Da Dama Ciki Harda Tambayan Dalilin Da Yasa Basa Shiri Da Mawaki Dauda kahutu RararaNaziru Sarkin Waka Ya Amsa mata Duka Tambayoyi ta Ciki Harda Dalilin Da Yasa Basa Shiri Da Dauda kahutu Rarara
Danna Blue ɗin Rubutun Don Ganin Hiran Nasu



