Uncategorized
Allah Yama Jarumar Kannywood Saratu Gidado Dadi Rasuwa
Innalilahi Wainna Ilahi Raji’un Allah Yama Shaharariyar Karimat Kannywood Saratu Gidado Wacce Afi Sani Da Faso Rasuwa
Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata.Za a yi jana’izarta bayan sallar la’asar a birnin Kano.



