Uncategorized
A Rayuta Ba Macen Da Take Burgeni Kuma Nake Son Aurenta Kamar Hauwa Waraka Cewar Malam Na Ta’ala
Shahaharare Dan Wasan Hausa Nan Wanda Yayi Suna Acikin Shiri Mai Dogon Zango wanda Wanda Tashar Arewa24 suke shiryawa Dadin Kowa Malam Na Ta’ala Ya Bayyana Cewa Babu Macen da Yake da Burin Aure Kamar Jaruma Hauwa Waraka
Malam Na Ta’ala Ya Bayyana Hakanne A Wata Fira da Akayi da Shi
Ga Bidiyon Hiran da ayi dashi Anan 👇



